Thursday, December 19, 2019

Wannan shi ne jawabin da Sheikh Sidi Munir Sakkwato ya gabatar a gurin Zikira ta Malam Aliyu Adam Takakume wacce aka gabatar a jiya Laraba 11/12/2019 a garin Takakume. Bayan jawabi dangane wane ne Malam Aliyu Adam Takakaume Sheikh Sidi Munir Ya ƙarfafa Ƴan uwa dangane da halin da jagora yake ciki. Sai a yi ƙoƙari a saurara.

No comments:

Post a Comment