Thursday, December 12, 2019

.



Bazamu ta6a mantawa da ta'addancin bahari dayawa 'yanuwammu musulmi kuma muminai azaria ba 😭😭😭 na kisan gilla dakashe yara da manya maza da mata sama da mutumm 1000 da binnesu aguri daya batare da ammasu sallah kamar yadda addini ya yayi umarni da awa kowane musulmiba😭😭😭
Yadda zuciyarmu bata manta da karbalaba😭
Hakama bazata mance da waqi'ar gyallesuba wace tai daidai da 12/12/2015 da sojoji suka kai hari ahusainiyya da gyallesu da darurrahamah da makwancin mahifiyar sayeed zakzaky

Allah kadaumana fansa kan zaluncin da akayimana ka la'anci duk Wanda yake da hannu kan wannan mummunan ta'adanci

Free zakzaky

No comments:

Post a Comment