Thursday, December 19, 2019

Wannan shi ne jawabin da Sheikh Sidi Munir Sakkwato ya gabatar a gurin Zikira ta Malam Aliyu Adam Takakume wacce aka gabatar a jiya Laraba 11/12/2019 a garin Takakume. Bayan jawabi dangane wane ne Malam Aliyu Adam Takakaume Sheikh Sidi Munir Ya ƙarfafa Ƴan uwa dangane da halin da jagora yake ciki. Sai a yi ƙoƙari a saurara.

Farin jinin buhari karuwa yakeyi agun talakawan Nigeria koraguwayake?

Tundaga farkon mulkin buhari yazuwa yanzu wane irin cigaba talakawan Nigeria sukasamu? Wacce inrin riba talakan Nigeria yasamu kasan tuwarshi nadan Nigeria amulkin bihari?

Wannan shi ne jawabin da Sheikh Sidi Munir Sakkwato ya gabatar a gurin Zikira ta Malam Aliyu Adam Takakume wacce aka gabatar a jiya Laraba 11/12/2019 a garin Takakume. Bayan jawabi dangane wane ne Malam Aliyu Adam Takakaume Sheikh Sidi Munir Ya ƙarfafa Ƴan uwa dangane da halin da jagora yake ciki. Sai a yi ƙoƙari a saurara.

AZZAHARAH

Thursday, December 12, 2019

.

Bazamu ta6a mantawa da ta'addancin bahari dayawa 'yanuwammu musulmi kuma muminai azaria ba 😭😭😭 na kisan gilla dakashe yara da manya maza da mata sama da mutumm 1000 da binnesu aguri daya batare da ammasu sallah kamar yadda addini ya yayi umarni da awa kowane musulmiba😭😭😭
Yadda zuciyarmu bata manta da karbalaba😭
Hakama bazata mance da waqi'ar gyallesuba wace tai daidai da 12/12/2015 da sojoji suka kai hari ahusainiyya da gyallesu da darurrahamah da makwancin mahifiyar sayeed zakzaky

Allah kadaumana fansa kan zaluncin da akayimana ka la'anci duk Wanda yake da hannu kan wannan mummunan ta'adanci

Free zakzaky